Lyrics
Yanzu Ruwa nata Dukansu
Kaiii Ruwa Ruwa
Baba Atiku Kai ta Dukansu
mulkinka Zamusha Dadi
Lokacinka koi Dadi
Yanzu Ba Batun kaw di
Yan Arewa mun waye
Ba Batun suyo tawaye
sunkira Ruwa Ruwa
Yanzu Ruwa nata Dukansu
Kaiii Ruwa Ruwa
Baba Atiku Kai ta Dukansu
Mulkinsu Babu Dadi
Lokacinsu koi kunci
Tallaka Bayajin Dadi
sinsiyar da Bata ingancin
Nigeria muna Bidar sauyi
Atiku zo kayo Gera
sunkira Ruwa Ruwa
Yanzu Ruwa nata Dukansu
Kaiii Ruwa Ruwa
Baba Atiku Kai ta Dukansu
Arewa Yanzu mun waye
Taliyar ku Bata Rudan mu
Atiku zaya Kawo chanji
Mukele sinsiya mudau Haske
Mubar Batun su
Masu tawaye
Arewa Har kudu
Mun waye
sunkira Ruwa Ruwa
Yanzu Ruwa nata Dukansu
Kaiii Ruwa Ruwa
Baba Atiku Kai ta Dukansu
Yanzu zasu Dan Dano Kuda
Matasa Mufito muyo Zabi
Dakatu nanmu Zamusa. su ruga
shakarar ga sai An sauya
Magu Dinga Yanzu Yakare
sinsiyar Ga ta kone
sunkira Ruwa Ruwa
Yanzu Ruwa nata Dukansu
Kaiii Ruwa Ruwa
Baba Atiku Kai ta Dukansu
This song was made with StarSinger
Describe a person or a moment in a few words. StarSinger writes the lyrics and sings it.
FAQ
Who made "Authentic Northern Nigerian Hausa"?
"Authentic Northern Nigerian Hausa" was made by @prism_walrus_49 on Star Singer, where anyone can write and sing an original song with AI.
What genre is Authentic Northern Nigerian Hausa?
Authentic Northern Nigerian Hausa is R&B / Soul.
Can I listen to "Authentic Northern Nigerian Hausa" for free?
Yes. "Authentic Northern Nigerian Hausa" streams free on Star Singer — no subscription required. You can also make your own: one AI song a day is free, extra songs with a lyric video are $1.99, a lip-synced music video starring you is $19.99, and cinematic videos start at $2.99.
Can I create my own AI song?
Yes. Star Singer lets you create AI-generated songs and music videos. Clone your voice, pick any style, and generate original music. Listening is free and unlimited, and one song a day is free to make — no subscription.
Thanks — this has been sent to our review team.